Tehran (IQNA) Wasu masana na kallon lamarin kona kur'ani da tozarta wurare masu tsarki na Musulunci a kasashen yammacin duniya a matsayin wata alama ta ruhin fifikon da ya rage daga lokacin mulkin mallaka.
                Lambar Labari: 3488555               Ranar Watsawa            : 2023/01/25
            
                        Don mayar da martani ga kona Alqur’ani;
        
        Tehran (IQNA) Al'ummar Turkiyya sun taru a gaban ofishin jakadancin  kasar Swede n da ke Ankara inda suka gudanar da karatun kur'ani mai tsarki a matsayin martani ga kona kur'ani mai tsarki da wani dan kasar Denmark Rasmus Paloden ya yi a  kasar Swede n.
                Lambar Labari: 3488552               Ranar Watsawa            : 2023/01/24